Fitowa 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 Amma masu sihirin suka kāsa tsayawa a gaban Musa saboda maruran, gama suka kamu da maruran kamar sauran Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Bokaye suka kāsa tsayawa a gaban Musa saboda maruran da suke bisansu da a kan dukan Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |