Fitowa 8:21 - Littafi Mai Tsarki21 In kuwa ka ƙi sakin jama'ata, sai in koro maka ƙudaje, da kai da fādawanka, da jama'arka, da gidajen Masarawa, har ma duk da ƙasa inda suke takawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 In ba ka bar mutanena suka tafi ba, zan turo da tarin ƙuda a kanka da bayinka, a kan mutanenka da cikin gidajenka. Gidajen Masarawa za su cika da ƙudaje, har ma da ƙasa inda za su taka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |