2 Idan ka ƙi sakinsu, zai hore ka da kwaɗi.
2 In ka ƙi barinsu, zan hore ka da annoban kwaɗi a dukan ƙasarka.
Ya aiko da ƙudaje gare su, suka wahalshe su, Kwaɗi suka lalata filayensu.
Amma idan ka ƙi sakinsu, wato kana ta riƙonsu,
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Fir'auna yana da taurin zuciya, ga shi, ya ƙi sakin jama'ar.
Ƙasarsu ta cika da kwaɗi, Har a fādar sarki.
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Tafi wurin Fir'auna, ka ce masa, ‘Ubangiji ya ce ka saki jama'arsa domin su yi masa sujada.
Nilu zai cika da kwaɗi, za su tashi, su shiga cikin fādarka, da ɗakin kwanciyarka, da gadonka, har da gidajen fadawanka da jama'arka. Za su kuma shiga matuyanka da kwanon tuwonka,