Fitowa 8:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ubangiji kuwa ya karɓi addu'ar Musa, sai kwaɗin da suke cikin gida da waɗanda suke kewaye da gida, da waɗanda suke cikin saura suka mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Ubangiji ya yi abin da Musa ya nema. Kwaɗin suka mutu a gidaje, da filaye, da kuma gonaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |