Fitowa 8:12 - Littafi Mai Tsarki12 Da Musa da Haruna suka fita daga gaban Fir'auna, sai Musa ya roƙi Ubangiji ya kawar da kwaɗin nan da suka azabta wa Fir'auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Bayan Musa da Haruna sun bar Fir’auna, Sai Musa ya yi kuka ga Ubangiji saboda kwaɗin da ya kawo a bisa Fir’auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |