Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Fitowa 7:24 - Littafi Mai Tsarki

24 Dukan Masarawa suka tattone ramummuka a bakin Nilu, suna neman ruwan sha, gama ba su iya shan ruwan Nilu ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Sai dukan Masarawa suka yi ta tonon gefen Nilu don su sami ruwan sha, domin ba su iya shan ruwan kogin ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Fitowa 7:24
3 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Kifayen da suke cikin Nilu za su mutu. Nilu kuwa zai yi ɗoyi, har da Masarawa ba za su iya shan ruwansa ba.’ ”


Sai ya juya, ya koma fādarsa, bai ko kula da abin da aka yi ba.


Kwana bakwai suka cika bayan da Ubangiji ya bugi Kogin Nilu.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ