Fitowa 6:7 - Littafi Mai Tsarki7 Zan tallafe ku, ku zama jama'ata, ni kuwa in zama Allahnku. A sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji Allahnku wanda ya 'yanto ku daga wulakancin Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Zan ɗauke ku tamƙar mutanena, in kuma zama Allahnku. Sa’an nan za ku sani Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga wahalar Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |