Fitowa 6:30 - Littafi Mai Tsarki30 Amma Musa ya ce wa Ubangiji, “Ni mai nauyin baki ne, yaya Fir'auna zai kasa kunne gare ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Amma Musa ya ce wa Ubangiji, “Ni mai nauyin baki ne, ina magana da ƙyar, ƙaƙa Fir’auna zai kasa kunne gare ni?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |