22 'Ya'ya maza na Uzziyel, su ne Mishayel, da Elzafan, da Zitri.
22 ’Ya’yan Uzziyel maza, su ne, Mishayel, Elzafan da Sitri.
Musa ya kirawo Mishayel da Elzafan 'ya'ya maza na Uzziyel, kawun Haruna, ya ce musu, “Ku zo nan, ku ɗauki gawawwakin 'yan'uwanku daga gaban wuri mai tsarki zuwa bayan zango.”
Elizafan ɗan Uzziyel shi ne shugaban gidan kakanninsa, Kohatawa.
Bayansa kuma, Baruk ɗan Zabbai, ya gyara wani sashi daga wajen kusurwar, har ya zuwa ƙofar gidan Eliyashib babban firist.
Daga iyalin Elizafan ɗari biyu, Shemaiya ne shugabansu.