Fitowa 6:20 - Littafi Mai Tsarki20 Amram ya auri Yokabed 'yar'uwar mahaifinsa, ta kuwa haifa masa Haruna da Musa. Amram ya rayu shekara ɗari da talatin da bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Amram ya auri ’yar’uwar mahaifinsa Yokebed, wadda ta haifa masa Haruna da Musa. Amram ya yi shekara 137. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |