17 'Ya'yan Gershon, maza kuwa, su ne Libni, da Shimai bisa ga iyalansu.
17 ’Ya’yan Gershon maza, bisa ga dangi su ne, Libni da Shimeyi.
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Gershon, maza, Libni da Shimai.
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Gershon, maza, bisa ga iyalansu, Libni da Shimai.
'Ya'yan Gershon maza, su ne Libni da Shimai.
'Ya'yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari.
Zuriyar Merari bi da bi, su ne Mali, da Libni, da Shimai, da Uzza,
Gershonawa kuwa suka karɓi birane goma sha uku ta hanyar jefa kuri'a daga iyalan kabilar Issaka, da kabilar Ashiru, da kabilar Naftali, da rabin kabilar Manassa a Bashan.