Fitowa 6:16 - Littafi Mai Tsarki16 Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Lawi bisa ga iyalansu, Gershon, da Kohat, da Merari. Lawi ya rayu shekara ɗari da talatin da bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Lawi maza bisa ga abin da aka rubuta, Gershon, Kohat da Merari. Lawi ya yi shekara 137. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa'an nan sai Lawiyawa suka tashi, na Kohatawa, Mahat ɗan Amasai, da Yowel ɗan Azariya, na Merari, Kish ɗan Abdi, da Azariya ɗan Yehallelel, na Gershonawa, Yowa ɗan Zimma, da Eden ɗan Yowa, na Elizafan, Shimri da Yehiyel, na Asaf, Zakariya da Mattaniya, na Heman, Yehiyel da Shimai, na Yedutun, Shemaiya da Uzziyel.