Fitowa 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ubangiji kuma ya yi magana da Musa da Haruna, su tafi wurin Isra'ilawa da wurin Fir'auna, Sarkin Masar, su ba su umarni, su kuma fito da Isra'ilawa daga cikin ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ubangiji ya yi magana da Musa da Haruna game da Isra’ilawa da Fir’auna sarkin Masar, ya umarce su su fitar da Isra’ilawa daga Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |