Fitowa 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Shugabannin aikin gandun suka matsa musu, suna cewa, “Sai ku cika aikinku na kowace rana daidai yadda kuke yi a dā lokacin da ake ba ku budu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Shugabannin gandu suka dinga matsa musu suna cewa, “Ku cika aikin da aka bukace ku na kowace rana kamar yadda kuke yi sa’ad da kuke da tattaka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |