27 Sai ya ƙona turare mai ƙanshi a bisansa kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.
27 ya ƙone turare mai ƙanshi a kai, yadda Ubangiji ya umarce shi.
Haruna kuwa zai ƙona turare mai ƙanshi a bisansa kowace safiya lokacin da yake gyarta fitilun.
Ya sa labule a ƙofar alfarwa.