Fitowa 40:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ya kawo akwatin a cikin alfarwa, sa'an nan ya sa labulen don kāre akwatin alkawari, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai ya kawo akwatin a cikin tabanakul, ya kuma rataye labulen rufewa ya tsare akwatin Alkawarin, yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |