Fitowa 40:20 - Littafi Mai Tsarki20 Sai ya ɗauki dokoki goma ɗin, ya sa a akwatin, ya kuma zura sandunan a ƙawanen akwatin, sa'an nan ya sa murfin a bisansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ya ɗauki dokokin Alkawari ya sa a cikin akwatin, ya kuma zura sandunan a zoban akwatin, sa’an nan ya sa murfin kafara a bisansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |