11 Ka kuma shafa wa daron da gammonsa man keɓewa, da haka za ka tsarkake shi.
11 Ka shafe daron da wurin ajiyarsa, ka kuma keɓe su.
“Sai ku yi daro da tagulla don wanka. Ku yi masa gammo da tagulla, ku ajiye shi tsakanin alfarwa ta sujada da bagaden, ku zuba ruwa a ciki.
Ka shafa wa bagade na ƙona hadaya da kayayyakinsa duka man domin ka tsarkake shi, bagaden kuma zai zama mafi tsarki.
“Ka kuma kawo Haruna da 'ya'yansa maza a ƙofar alfarwa ta sujada, ka yi musu wanka da ruwa.
da bagaden hadaya ta ƙonawa da kayayyakinsa, da daron da gammonsa.
da bagaden hadaya ta ƙonawa da dukan kayayyakinsa, da daron da gammonsa,
A ranar da Musa ya gama kafa alfarwa ta sujada, ya shafa mata mai, ya tsarkake ta, da dukan kayayyakinta, ya kuma shafa wa bagaden mai, ya tsarkake shi da dukan kayayyakinsa.
Ya kuma yi daruna na tagulla guda goma. Kowane daro yana cin misalin garwa tamanin. Kowane daro kamu huɗu ne. Kowane dakali yana da daro ɗaya.