Fitowa 4:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ubangiji kuma ya ce, “Idan kuma ba su gaskata ka ba, ba su kuma kula da mu'ujiza ta fari ba, ya yiwu su gaskata ta biyun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan Ubangiji ya ce, “In ba su gaskata ba, ko kuma ba su kula da mu’ujiza ta fari ba, wataƙila su gaskata da ta biyun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |