Fitowa 4:7 - Littafi Mai Tsarki7 Allah kuma ya ce masa, “Mai da hannunka cikin ƙirjinka.” Sai ya mai da hannunsa cikin ƙirjinsa. Sa'ad da ya fitar da shi, ga hannun ya koma kamar sauran jikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai Ubangiji ya ce, “Yanzu, mayar da hannunka a rigarka.” Sai Musa ya sa hannunsa cikin rigarsa, da ya fitar da shi, sai hannun ya koma kamar sauran jikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |