Fitowa 4:31 - Littafi Mai Tsarki31 Dattawan kuwa suka gaskata. Sa'ad da suka ji Ubangiji ya ziyarci Isra'ilawa, ya kuma ga wahalarsu, sai suka sunkuya, suka yi masa sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 sai suka gaskata. Sa’ad da suka ji cewa Ubangiji ya damu da su, ya kuma ga azabarsu, sai suka durƙusa suka yi sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |