Fitowa 4:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sa'an nan Musa ya faɗa wa Haruna abubuwan da Ubangiji ya aike shi ya yi, da dukan mu'ujizan da ya umarce shi ya aikata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sai Musa ya gaya wa Haruna dukan abin da Ubangiji ya aike yă faɗa, da kuma dukan mu’ujizan da ya umarce shi yă aikata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |