Fitowa 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 Musa kuwa ya amsa ya ce, “Ai, ba za su gaskata ni ba, ba kuma za su kasa kunne ga maganata ba, gama za su ce, ‘Ubangiji bai bayyana gare ka ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Musa ya amsa ya ce, “In ba su gaskata ni ba, suka kuma ce, ‘Ubangiji bai bayyana gare ka ba fa’?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |