Fitowa 39:8 - Littafi Mai Tsarki8 Aka kuma yi ƙyallen maƙalawa a ƙirji da gwaninta kamar yadda aka yi wa falmaran aiki da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan lilin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Suka yi ƙyallen maƙalawa a ƙirji, aikin gwani. Suka yi shi kamar efod, na zinariya, da na shuɗi, da na shunayya, da na jan zare, da kuma na lallausan lilin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |