34 da murfi na fatun raguna da na awaki, da labulen,
34 murfi na fatun rago wanda aka rina ja, da murfi na fatun shanun teku; da kuma laɓulen
da jemammun fatun raguna, da fatun awaki, da itacen ƙirya,
Sai suka kawo wa Musa alfarwa da dukan kayayyakinta, wato da maratayanta, da katakanta, da sandunanta, da dirkokinta, da kwasfanta,
da akwatin alkawari da sandunansa, da murfinsa,
Za ku yi abin rufe alfarwa da fatun raguna da aka rina ja, za ku kuma yi wani abin rufewa da fatun da aka jeme.