12 A jeri na uku aka sa yakinta, da idon mage, da ametis.
12 a jeri na uku akwai yakinta, da idon mage, da ametis;
A jeri na uku, a sa yakinta, da idon mage, da ametis.
A jeri na biyu aka sa turkos, da saffir, da daimon.
A jeri na huɗu aka sa beril, da onis, da yasfa. Aka sa su cikin tsaiko na zinariya.