11 A jeri na biyu aka sa turkos, da saffir, da daimon.
11 a jeri na biyu akwai turkuwoyis, da saffaya, da daimon;
Kana cikin Aidan, gonar Allah. An yi maka sutura da kowane irin dutse mai daraja, Tare da zinariya. Kana da molo da abin busa. A ranar da aka halicce ka Suna nan cikakku.
A jeri na biyu, a sa turkos, da saffir, da daimon.
Sai a yi jeri huɗu na duwatsun a kanta. A jeri na fari, a sa yakutu, da tofaz, da zumurrudu.
Sai suka sa jeri huɗu na duwatsu masu daraja a bisansa. A jeri na fari aka sa yakutu, da tofaz, da zumurrudu.
A jeri na uku aka sa yakinta, da idon mage, da ametis.