5 Ya sa ƙawane huɗu a kusurwoyi huɗu na ragar tagulla don zura sanduna.
5 Suka yi zubin zoban tagulla don riƙe sanduna a kusurwoyi huɗu na ragar tagullar.
Za ku kuma yi wa bagaden raga da tagulla, sa'an nan ku sa wa ragar ƙawane a kusurwoyinta huɗu.
Ƙawanen za su kasance kusa da dajiyar don su riƙe sandunan ɗaukar teburin.
Ya yi wa bagaden raga da tagulla, ya sa ta a tsakiya.
Ya kuma yi sanduna da itacen ƙirya, ya dalaye su da tagulla.