4 Ya yi wa bagaden raga da tagulla, ya sa ta a tsakiya.
4 Suka yi wa bagaden raga, tagulla kuma don yă sa shi a tsakiya.
Za ku kuma yi wa bagaden raga da tagulla, sa'an nan ku sa wa ragar ƙawane a kusurwoyinta huɗu.
Za ku sa ragar a cikin bagaden a tsakiya.
Da tagulla ya yi duk kayayyakin bagaden, da kwanoni, da babban cokali, da daruna, da cokula masu yatsotsi, da farantan wuta.
Ya sa ƙawane huɗu a kusurwoyi huɗu na ragar tagulla don zura sanduna.