Fitowa 38:27 - Littafi Mai Tsarki27 An mori azurfa talanti ɗari don yin kwasfa na alfarwa, da kwasfa na labule. An yi kwasfa ɗari da azurfa talanti ɗari, wato kwasfa ɗaya talanti ɗaya ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 An yi amfani da azurfa talenti 100 don yin rammuka na wuri mai tsarki, da kuma rammukan labule, rammuka 100 daga talenti 100, talenti ɗaya don rami ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |