Fitowa 38:26 - Littafi Mai Tsarki26 Kowane mutum da aka ƙidaya ya ba da rabin shekel. Duk mai shekara ashirin ko fi an ƙidaya shi, aka sami maza dubu ɗari shida da dubu uku da ɗari biyar da hamsin (603,550). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |