Fitowa 38:11 - Littafi Mai Tsarki11 Tsawon labule na wajen gefen arewa kamu ɗari ne. An yi dirkokinsa guda ashirin da kwasfansu ashirin da tagulla, amma an yi maratayan dirkoki da maɗaurai da azurfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Tsawon labule na wajen gefen arewa kamu ɗari ne, yana kuma da sanduna guda ashirin da rammuka ashirin na tagulla, da ƙugiyoyin azurfa da maɗaurai a kan sandunan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |