Fitowa 37:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya yi murfin da zinariya tsantsa, tsawonsa kamu biyu da rabi, fāɗinsa kuma kamu ɗaya da rabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya yi murfin jinƙai da zinariya zalla, wato, tsawonsa ƙafa biyu, fāɗinsa kuma ƙafa ɗaya da rabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |