Fitowa 37:1 - Littafi Mai Tsarki1 Bezalel ya yi akwati da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyu da rabi, fāɗinsa kamu ɗaya da rabi, tsayinsa kamu ɗaya da rabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bezalel ya yi akwatin alkawari da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyu da rabi, fāɗinsa kamu ɗaya da rabi, tsayinsa kamu ɗaya da rabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |