Fitowa 36:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai Musa ya kirayi Bezalel, da Oholiyab, da kowane mutum mai hikima wanda Ubangiji ya ba shi hikima a zuciya, da duk wanda zuciyarsa ta iza shi ya zo, ya yi aikin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sa’an nan Musa ya kira Bezalel da Oholiyab da kowane mutumin da Ubangiji ya ba shi iyawa da kuma wanda ya yi niyya yă yi aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |