Fitowa 32:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'ad da Haruna ya gani, ya gina bagade a gaban siffar maraƙin, ya yi shela, ya ce, “Gobe akwai idi ga Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Da Haruna ya ga haka, sai ya gina bagade a gaban ɗan maraƙi, ya yi shela ya ce, “Gobe akwai biki ga Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |