Fitowa 32:30 - Littafi Mai Tsarki30 Kashegari, Musa ya ce wa mutane, “Kun aikata babban zunubi. Yanzu kuwa zan tafi wurin Ubangiji, watakila zan iya yin kafara domin zunubanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Kashegari Musa ya ce wa mutane, “Kun yi zunubi mai girma. Amma yanzu zan hau wurin Ubangiji; wataƙila zan iya yin kafara domin zunubinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |