Fitowa 31:3 - Littafi Mai Tsarki3 Na cika shi da Ruhuna, da hikima, da basira, da ilimi, da fasaha, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 na kuma cika shi da Ruhun Allah, fasaha, azanci, da kuma sani cikin kowace irin sana’a, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Saboda haka sai ka aiko mini da mutum wanda ya gwanance a kan aiki da azurfa, da tagulla, da baƙin ƙarfe, da kuma shunayya, da garura, da shuɗɗan zare, da wanda kuma ya gwanance da aikin sassaƙa, domin ya yi aiki tare da gwanayen mutane da nake da su a Yahuza da Urushalima, waɗanda tsohona Dawuda ya kawo.