Fitowa 30:8 - Littafi Mai Tsarki8 Zai kuma ƙona turaren sa'ad da ya kunna fitilun da almuru. Za a riƙa ƙona turare kullum a gaban Ubangiji dukan zamananku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Dole Haruna yă ƙone turare sa’ad da ya ƙuna fitilu da yamma, ta haka za a riƙa ƙona turare a gaban Ubangiji, daga tsara zuwa tsara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |