Fitowa 30:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai ku ajiye bagaden a gaban labulen akwatin alkawari da murfin akwati inda zan sadu da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ka sa bagaden a gaban labulen da yake gaban akwatin alkawari, a gaba murfin kafara wanda yake bisa akwatin alkawari, inda zan sadu da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |