5 Za ku yi sandunan da itacen ƙirya, ku dalaye su da zinariya.
5 Ka yi sandunan nan da itacen ƙirya, ka dalaye su da zinariya.
Ƙawanen za su kasance kusa da dajiyar don su riƙe sandunan ɗaukar teburin.
Za ku kuma yi sanduna da itacen ƙirya, ku dalaye su da zinariya.
da jemammun fatun raguna, da fatun awaki, da itacen ƙirya,
Za ku yi masa ƙawanya biyu na zinariya a ƙarƙashin dajiyar gefe da gefe, daura da juna. Ƙawanen za su zama inda za a zura sandunan ɗaukarsa.
Sai ku ajiye bagaden a gaban labulen akwatin alkawari da murfin akwati inda zan sadu da kai.