Fitowa 30:34 - Littafi Mai Tsarki34 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ɗauki kayan yaji masu ƙanshi, su stakte, da onika, da galbanum tare da lubban. Su zama daidai wa daida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ɗauki kayan yaji mai ƙanshi, resin na gum, da onika, da galbanum, da kuma zallan lubban, duk nauyinsu yă zama daidai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |