Fitowa 30:3 - Littafi Mai Tsarki3 Za ku dalaye shi, da bisansa, da gyaffansa, da zankayensa da zinariya tsantsa. Ku kuma yi masa dajiyar zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ka dalaye bisansa da kuma dukan gefe-gefensa da kuma ƙahoninsa da zinariya zalla, ka kuma yi zubi na zinariya kewaye da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sulemanu ya yi dukan kayayyakin aikin da suke na Haikalin Ubangiji. bagaden zinariya teburin zinariya inda ake ajiye gurasar ajiyewa alkuki na zinariya guda biyar a gefen dama, biyar kuma a gefen hagu a gaban Wuri Mafi Tsarki na can ciki furanni fitilu arautaki finjalai na zinariya hantsuka daruna cokula farantan wuta na zinariya tsantsa almanani na zinariya domin ƙofofin ɗaki na can cikin Haikali, wato Wuri Mafi Tsarki, da ƙofofin Haikalin.