Fitowa 3:5 - Littafi Mai Tsarki5 Allah kuwa ya ce, “Kada ka matso kusa, ka cire takalminka, gama wurin da kake tsaye, tsattsarka ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Allah ya ce, “Kada ka zo kusa, tuɓe takalmanka, gama inda kake tsaye, wuri ne mai tsarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |