Fitowa 3:14 - Littafi Mai Tsarki14 Allah kuwa ya ce wa Musa, “NI INA NAN YADDA NAKE,” ya kuma ce, “Haka za ka faɗa wa Isra'ilawa, ‘NI NE ya aiko ni gare ku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Allah ya ce wa Musa, “NI NE wanda NINE. Abin da za ka faɗa wa Isra’ilawa ke nan cewa, ‘NI NE, ya aiko ni wurinku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |