Fitowa 28:8 - Littafi Mai Tsarki8 Za a yi mata abin ɗamara da irin kayan da aka yi falmaran, wato da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. Za a yi mata saƙar gwaninta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Za a yi mata abin ɗamara da irin kayan da aka yi efod da shi, wato, da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |