Fitowa 28:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Daga cikin 'ya'ya maza na Isra'ila sai ka kirawo ɗan'uwanka Haruna tare da 'ya'yansa, Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar, su zama firistoci masu yi mini aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Ka sa a kawo maka Haruna ɗan’uwanka, tare da ’ya’yansa Nadab da Abihu, Eleyazar da Itamar daga cikin Isra’ilawa, domin su yi mini hidima a matsayin firistoci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |