6 Ku yi wa bagaden sanduna da itacen ƙirya, sa'an nan ku dalaye su da tagulla.
6 Ka yi wa bagaden sanduna da itacen ƙirya, ka dalaye su da tagulla.
Za ku yi masa ƙawanya biyu na zinariya a ƙarƙashin dajiyar gefe da gefe, daura da juna. Ƙawanen za su zama inda za a zura sandunan ɗaukarsa.
da jemammun fatun raguna, da fatun awaki, da itacen ƙirya,
Ku dalaye shi da zinariya tsantsa ciki da waje. Ku yi wa gyaffansa ado da gurun zinariya.
Za ku sa ragar a cikin bagaden a tsakiya.
Za a zura sandunan a ƙawanen da suke gyaffan bagade don ɗaukarsa.