Fitowa 27:18 - Littafi Mai Tsarki18 Tsawon farfajiyar zai zama kamu ɗari, fāɗinta kamu hamsin, tsayinta kamu biyar. Za a saƙa labulenta da lallausan zaren lilin, a kuma yi kwasfanta da tagulla. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Tsayin filin zai zama kamu ɗari, fāɗinsa kuma kamu hamsin, tsayin labulensa na lallausan zaren lilin zai zama kamu biyar, a kuma yi rammukansa da tagulla. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |