Fitowa 27:11 - Littafi Mai Tsarki11 A wajen arewa kuma, sai ku rataya labule mai tsawon kamu ɗari. Ku yi masa dirkoki da kwasfansu guda ashirin da tagulla, amma ku yi wa dirkokin maratayai da maɗaurai da azurfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 A wajen arewa shi ma, tsawon yă zama ƙafa ɗari. Ka kama labulen da ƙugiyoyin da aka yi da azurfa waɗanda aka manna a kan ƙarfen da aka dalaye da azurfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |